Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Dino Melaye ke kan gaba a Kananan Hukomomi hudu

Sanata Dino Melaye ne ke kan gaba a sakamakon Kananan Hukomomi guda hudu da aka sanar na mazabar Kogi ta Yamma. Sauran kananan hukomomi guda uku

Atiku ya kada Buhari a rumfar Villa

Dan takarar jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya kada abokin hamayyarsa Shugaba Muhammadu Buhari a daya daga cikin rumfunan fadar shugaban kasar. Wak

Shugaba Buhari ya leka wanda ya ga wanda matarsa ta zaba

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya sanya mutane dariya bayan ya kada kuri’arsa, inda jim kadan da uwargidansa A’isha Buhari za ta kada nata

Ana zabe lafiya a Kaduna

Mutanen Jihar Kaduna sun fito domin kada kur’arsu kamar yadda doka ta tanada musu. Wakilinmu da zagaya, ya gane wa idonsa yadda mutane suka fito

Kai-Tsaye: Sakamakon Babban Zaben Najeriya