Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Wutar lantarki: Buhari ya sha alwashin bincikar yadda aka kashe Dala biliyan 16

Shugaban Kasa Muhammdu Buhari ya sha alwashin bincikar yadda aka kashe Dala biliyan 16 wajen gyara wutar lantarkin kasar nan a lokacin mulkin tsohon S

Magidanci ya shiga layin zabe shekaranjiya Laraba a Jos don fara zabar Buhari

Wani magidanci mai suna Abubakar Shettima da ke Unguwar Duala da ke Dogon Dutse a Karamar Hukumar Jos ta Arewa ya kwashi nasa-ya-nasa ya kafa layin za

Za a iya kada kuri’a da kowace yatsa – INEC

Batun yatsar da mutane ya kamata su yi amfani da ita domin dangwala kuri’arsu a lokacin zabe na neman kawo rudani a kasar nan. Wani sako da aka yi ta

Zan amince da sakamakon zabe mai inganci – Atiku Abubakar

Dan takarar Shugaban Kasa a karkashin Jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya ce zai amince da sakamakon zabe ko da kuwa an kayar da shi matukar an gu

…’Yan kazagi ba za su iya hana Atiku aiki ba– Obasanjo

Tsohon Shugaban Kasa Olusegun Obasanjo ya fadi a Legas, cewa ’yan Najeriya za su zabi Atiku Abubakar sosai. Ya ce duk da cewa Atiku ba waliyyi ba ne,