Sanatan Abuja ta sauya sheƙa zuwa ADC
Sanatar ta ce rigingimun da ke damun jam’iyyar LP ne suka sa ta fice daga jam’iyyar.
Fagen Siyasa
Sanatar ta ce rigingimun da ke damun jam’iyyar LP ne suka sa ta fice daga jam’iyyar.
Ministar ta ce ya kamata mulkin ya kasance a hannun Kudancin Najeriya domin samun daidaito.
Hadimin ya ce Tinubu ne ya share wa Buhari hanyar da ya zama shugaban ƙasa a 2015.
Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya, Boss Mustapha, ya ce ba Shugaban Kasa Bola Tinubu kadai ne ya sa Muhammadu Buhari ya ci zabensa a shekarar 2015 ba
Ya matuƙar jam’iyyar na son kayar da Tinubu dole ta bai wa ɗan Arewa takara.