Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Gangamin APC: Yuguda ya nemi gafarar Buhari

Tsohon Gwamnan Jihar Bauchi Malam Isa Yuguda ya roki gafarar Shugaban Kasa Muhammadu Buhari bisa abin da ya kira da ‘kuskuren da aka yi baya’ na kokar

Abubuwan da zan bai wa muhimmanci idan na zama Shugaban Kasa – Hashim

Dan takarar Shugaban Kasa a karkashin Jam’iyyar Peoples Party, Cif Gbenga Olawepo-Hashim ya soki tsare-tsaren gwamnati mai ci ta Shugaba Muhammadu Buh

Kotu ta tattabatar wa Abba Yusuf takarar Gwamnan Kano a PDP

Babbar Kotun Jihar Kano ta 3 a karkashin Mai shari’a A.T. Badamasi ta kori karar da Alhaji Jafar Sani Bello ya shigar gabanta, inda ya ke kalubalantar

Burina tallafa wa al’ummar Lere – Injiniya  Ahmed

Dan takarar kujerar Majalisar Wakilai daga mazabar Lere da ke Jihar Kaduna a karkashin Jam’iyyar APC, Injiniya Ahmed Munir ya ce babban burinsa, shi n

Gwamnatin Buhari na ciyar da dalibai sama da miliyan 10 – A’isha Buhari

Uwargidan Shugaban Kasa, Hajiya A’isha Buhari ta ce Gwamnatin Tarayya a karkashin jagorancin  Shugaba Muhammadu Buhari tana ciyar da daliban makarantu