Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Abin da ya sa ba zan miqa kai ga ’yan sanda ba – Dino Melaye

Sanata Dino Melaye, da ke wakiltar Kogi ta Yamma, ya yi magana daga inda yake boye, inda ya  ce idan ya kai kansa ga ’yan sanda, Babban Sufeto, Idris

Ban aikata laifi lokacin da nake Ministan Abuja ba – Bala Mohammed

Dan takarar Gwamnan Jihar Bauchi a karkashin Jam’iyyar PDP, Sanata Bala Abdulkadir Mohammed ya ce bai aikata wani laifi ba lokacin da yake Ministan Ba

Jihohi na ci gaba da gabatar da kasafin kudin badi

A ranar Litinin da ta gabata ce Gwamnan Jihar Gombe Alhaji Ibrahim Hassan Dankwambo ya mika wa Majalisar Dokokin jihar kasafin kudin badi  na Naira bi

’Yan siyasa ne ke iza matasa yin daba da shaye-shaye – Dokta Iguda

Wani Malami a Sashen Koyar da Aikin Jarida a Jami’ar Bayero da ke Kano, Dokta Sanusi Iguda ya ce ’yan siyasa ne ummulhaba’isin kara iza wutar shaye-sh

APC ta kaddamar da kamfen a Kudancin Kaduna

A ranar Alhamis din makon jiya ne wadansu fitattun ’ya’yan Jam’iyyar PDP a Kudancin Kaduna suka sauya sheka zuwa APC a wani gangami da jam’iyyar ta gu