Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Ana zargin dan takarar Majalisar Tarayya da yunkurin yin kwartanci 

A farkon wannan makon ne hukumar ‘yan sanda a Jihar Nasarawa ta ce ta samu nasarar kama dan takarar Majalisar Tarayya mai wakiltar mazabar Nasarawa-Eg

Rashin sunan Tambuwal cikin ‘yan takarar gwamna ba abin damuwa ba ne – Dangwaggo

“Rashin ganin sunan Gwamnan Sakkwato, Aminu Waziri Tambuwa a jerin sunayen ‘yan takarar gwamna a PDP da hukumar zabe ta fitar a ranar Lahadin da ta ga

Najeriya ta dauko hanyar warware matsalolinta – Albaba  

Dan Takarar Majalisar Dokoki na APC daga Jahar Katsina a Karamar Hukumar Katsina, Alhaji Ali Abu Albaba ya bayyana dokar da Shugaban Kasa, Muhammadu B

Takai ya zama dan takarar Gwamnan Kano a PRP

Jam’iyyar adawa ta PRP ta tsaida Malam Salihu Sagir Takai, a matsayin dan takarar Gwamnan jihar Kano a zaben 2019. Shugaban jam’iyyar PRP na jihar Alh

Buhari ya sha alwashin hukunta masu hannu a rikicin Kaduna

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya sha alwashin hukunta duk wanda aka kama da hannu a rikicin Jihar Kaduna. Yana mai cewa cikin wadanda za a hukunta ha