Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Gwamna Masari ya yi kasafin Biliyan 200 na 2019

Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari ya gabatar da kasafin kudi na Naira biliyan 200 a gaban Majalisar Dokokin jihar a matsayin kasafin kudin badi

Dan takarar ya nemi kotu ta kwato masa kudinsa a wurin wakilan jam’iyya

A farkon wannan mako ne wani da ya nemi tsayawa takarar  Majalisar Tarayya a Jam’iyyar APC a Jihar Nasarawa, Barista Iliya Aliyu ya yi karar wadansu k

Majalisa ba ta da hurumin binciken bidiyon zargin Ganduje – Barista Dalhatu

Wani lauya mai rajin kare hakkin dan Adam a Jihar Kano, Barista Usman Dalhatu ya soki Majalisar Dokokin Jihar Kano bisa tsoma baki kan  binciken gaski

Obasanjo ne ya fara lalata jam’iyyun siyasa – Sadeek Musalla

Sakataren Jam’iyyar UPP  ta Kasa, Alhaji Sadeek Ibrahim Musalla ya zargi tsohon Shugaban Kasa Olusegun Obasanjo da cewa shi ya fara bata jam’iyyu a Na

Cikakken bayanin Jaafar Jaafar a Majalisar Dokokin Kano

Mawallafin jaridar Daily Nigerian, Ja’afar Ja’afar ya bayyana wa kwamitin majalisar dokokin jihar Kano dake binciken badakalar karbar cin hanci karara