Matar tsohon Gwamnan Adamawa ta sauya sheka daga PDP zuwa ADC
Matar tsohon Gwamnan jihar Adamawa, Zainab Boni Haruna, ta fice daga tsohuwar jam’iyyarta ta PDP zuwa jam’iyyar hadakar ’yan adawa ta ADC.
Fagen Siyasa
Matar tsohon Gwamnan jihar Adamawa, Zainab Boni Haruna, ta fice daga tsohuwar jam’iyyarta ta PDP zuwa jam’iyyar hadakar ’yan adawa ta ADC.
Ya ce za su rama biki idan lokaci ya yi, kuma a nan ne za a gane Ganduje shi ne rufin asirin APC.
Zulum ya ce yana nan daram a jam’iyyarsa ta APC.
Rahotanni sun nuna cewar Sanatan ba ya ga-maciji da wasu shugabannin APC a Jihar Sakkwato.
Shugaban jam’iyyar ya ce Kwankwaso ya ja musu rigingimu ba gaira ba dalili.