Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Hotunan lokacin Jaafar Jaafar ya isa Kano domin amsa gayyatar majalisa

Hotuna daga shafin Adnan Mukhtar Tudunwada a facebook

Shehu Sani ya koma PRP

Sanata Shehu Sani mai wakiltar Kaduna ta Tsakiya a Majalisar Dattawa ya sanar da cewa ya koma Jam’iyyar PRP. A kwanakin bayan ne sanatan ya sana

Abin da ya sa nake girmama Jonathan- Buhari

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya ce ba zai daina girmama tsohon Shugaban Kasa Goddluck Jonathan ba saboda yadda Jonathan din ya yi bayan zaben 2015.

An rantsar da Fayemi Gwamnan Ekiti karo na biyu

A ranar Talatar da ta gabata ce aka rantsar da sabon Gwamnan Jihar Ekiti, Dokta Kayode Fayemi karo na biyu. Dokta Fayemi, wanda ya lashe zaben Gwamnan

Abin da ya sa zamu sama wa Atiku kuri’a miliyan 10 – Isah Mohammed

Shugaban Kungiyar Magoya bayan dan Takarar Shugaban Kasa na Jamiyyar PDP, Atiku Abubakar  na kasa mai suna ‘Grassroots Network 4 Atiku (GN4A) 2019’, B