Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Shugaba Buhari ya ba da tallafin Naira miliyan 500 ga masu kananan jari a Adamawa

Shugaba Muhammadu Buhari ya ba da tallafin Naira miliyan 500 ga masu kananan karfi a Jihar Adamawa. Shugaba Buhari ya raba kudin ne daga watan Agusta

Mataimakin Gwamnan Kaduna ne dan takarar Sanata a APC

An bayyana Mataimakin Gwamnan Jihar Kaduna, Barnabas Bala Banted a matsayin wanda ya lashe zaben fid da gwani na takarar Majalisar Dattawa daga Kaduna

Majalisar Tarayya ta dawo aiki

A yau Majalisar Tarayya za ta dawo bakin aiki bayan kwashe tsawon kwanaki suna hutu, duk da cewa yawancin ‘yan majalisa ba su shigo ba. Hakanan kuma w

Mu matasa ba za mu sake zaben Buhari ba- Garkuwan Makarantar Zazzau

Garkuwan Makarantan Zazzau, kuma Shugaban Kungiyar National Youth Empowerment Initiative Organization of Nigeria, matashin dan siyasa ne dan gwagwarma