Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Badakalar Naira biliyan 2.5: An kama Dogarin Matar Shugaban kasa

Ana ci gaba da tsarewa tare da bincike kan Dogarin Uwargidan Shugaban kasa, Hajiya A’isha Buhari, CSP Sani Baba-Inna bisa zargin damfarar wadansu many

Mahaukaci ne kawai zai ce a guji Atiku – Kwande

Tsohon Jakadan Najeriya a kasar Switzerland, kuma dan Kwamitin Amintattu na Jam’iyyar APC, Alhaji Yahaya Kwande ya ce mahaukaci ne kawai zai ce zai gu

Burin ciyar da al’umma gaba ya sa nake takarar Sanata – dan Dagazau

Aliyu Inuwa dan Dagazau ya ce ya yanke shawarar tsayawa takarar Majalisar Dattawa ce don ciyar da al’ummar mazabarsa ta Gombe da Kwami da Funakaye a J

Abin da ya sa zan yi takarar Majalisar Dattawa – Bala Banted

Mataimakin Gwamnan Jihar Kaduna, Mista Barnabas Bala Banted ya ce ya tsaya takarar dan Majalisar Dattawa ce, duk da yana Mataimakin Gwamna, ba don kom

Shugabancin kasa: Yanzu lokacin Arewa ta Tsakiya ne – Saraki

Shugaban Majalisar Dattawa, kuma mai neman tsayawa takarar Shugaban kasa a Jam’iyyar PDP, Sanata Bukola Saraki ya ce idan aka zabe shi a matsayi