Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Zan martaba dan Adam idan na zama Gwamna – Mikati

Alhaji Shu’aibu Idris wanda aka fi sani da Mikati, ya sha alwashin cewa idan ya zama Gwamnan Jihar Kaduna zai nuna kyakkyawan shugabancin siyasa

Masu son kai ne suka fice daga APC – Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa dukan wadanda suka fice daga Jam’iyyar APC zuwa sauran jam’iyyu mutane ne masu son kansu k

Ba zan janye wa Atiku takara ba don ni ne gaba da shi – Sule Lamido

Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, ya ce ba zai taba janye wa tsohon Mataimakin Shugaban kasa, Atiku Abubakar a takarar shugabancin kasa

APC fankon ashana ce a Bauchi – Sanga

Wani mai neman tsayawa takarar Majalisar Wakilai daga mazabar Toro a Jihar Bauchi, Injiniya Joshua Titus Sanga ya bayyana Jam’iyyar APC a matsay

Abdulaziz Yari ya zabi wanda zai gaje shi

Gwamnan Jihar Zamfara, Abdulaziz Yari ya zabi Kwamishinan Kudin Jihar Zamfara, Mukhat Idris Kogunan Gusau a matsayin wanda zai gaje shi. Kwanakin baya