Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Buhari ya karbi fom din takara da aka saya masa

A yau ne Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya karbi fom din tsayawa takara da kungiyar NCAN ta saya masa a Fadar Shugaban Kasa. Kungiyar ta Nigeria Ambas

Dan kasuwa Femi Otedola zai yi takarar Gwamnan Jihar Legas

Dan kasuwa kuma shugaban Kamfanin Forte Oil PLC, ya amince zai iya takarar kujerar Gwamnan Jihar Legas a karkashin inuwar Jam’iyyar PDP. Dele Mo

Zan mika kaina ga EFCC- Fayose

Gwamnan Jihar Ekiti Ayodele Fayose ya ce zai mika kansa da kansa zuwa wajen Hukumar EFCC bayan ya sauka daga mulki. A wata takarda da ya aika wa hukum

Dole mu hada kai domin mu kayar da APC- Kwankwaso

Dan takarar Shugaban Kasa a inuwar Jam’iyyar PDP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce dole sai dukkansu masu ruwa da tsaki a Jam’iyyar PDP s

Shekarau ya saya fom din tsayawa takarar sanata

Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau ya saya fom din tsayawa takarar kujerar sanata ta Kano ta Tsakiya. Malam Shekarau, wanda tsohon Mins