Tinubu ko ɗansa zai naɗa shugaban INEC, APC sai ta faɗi zaɓen 2027 — Dalung
Tsohon ministan ya ce APC wata mafaka ce ta gurɓattun ‘yan siyasa.
Fagen Siyasa
Tsohon ministan ya ce APC wata mafaka ce ta gurɓattun ‘yan siyasa.
Ya ce haɗakar ADC ta yi kama da wadda aka yi wajen kafa jam’iyyar APC a 2015.
Tsofaffin mukarraban gwamnatin Buhari da suka koma haɗakar ADC sun haɗa da tsofaffin ministoci da tsofaffin gwamnoni da masu muƙaman siyasa.
Amaechi ya ce Shugaba Tinubu bai cancanci zama Shugaban Ƙasar Najeriya ba.
Ukuɓar da gwamnati Tinubu ta sanya talakwan Nijerya a ciki ba za ta misaltu ba.