Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Zaben 2019: PDP ce za ta kawo Jihar Kwara- Gwamnan Kwara

Gwamnan Jihar Kwara, Alhaji Abdulfatah Ahmed ya bayar da tabbacin cewa Jam’iyyar PDP ce za ta lashe duk zabukan da za a gudanar a jihar. Gwamnan

Ba zan bar PDP ba ko na fadi zaben fidda gwani- Kwankwaso

Tsohon Gwamnan Jihar Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce ko da ya fadi zaben fidda gwani, ba zai bar PDP ba. Sanata Kwankwaso ya bayyana hakan ne a

Buhari ya sa ’yan Najeriya cikin kuncin rayuwa – Sule Lamido

Mai neman tsayawa  takarar Shugaban kasa a karkashin Jam’iyyar PDP kuma tsohon Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Sule Lamido ya zargi Shugaban ka

NUJ ta horar da mambobinta kan zaben 2019

A shirye-shiryen fuskantar zaben badi da ke kara karatowa, kungiyar ’Yan Jarida ta kasa (NUJ) reshen Jihar Gombe ta shirya wa ’yan jarida

Gwamna Almakura bai tsayar da magajinsa ba – Mataimakinsa

Mataimakin Gwamnan Jihar Nasarawa Mista Silas Ali Agara ya yi kira ga shugabannin Jam’iyyar APC da magoya bayan jam’iyyar a fadin jiha su