Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Tabbas ne a tsige Bukola- Oshiomole

Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Kwamrade Adams Oshiomole ya ce lokaci ya yi da shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki zai ajiye mukaminsa tun

Rikicin siyasa: Mataimakin Gwamnan Kano ya yi murabus kuma ya koma PDP

Acikin ’yan kwanakin  nan al’amuran siyasa sun dauki sabon salo a matakin kasa da jihohi, inda wadanda suke ganin ba a yi musu daidai

Gobe za a kece-raini a zaben cike gurbin Sanatan Bauchi ta Kudu

A gobe ne ake sa ran fafatawa a zaben cike gurbi na Sanatan Bauchi ta Kudu bayan da Hukumar Zabe ta kasa (INEC) bayyana gobe Asabar 11 ga Agusta don g

A rika duba Hausawa da Fulani a rabon mukamai a Kudancin Kaduna – Sarkin Samari

Sarkin Samarin masarautar Jama’a da ke Jihar Kaduna Alhaji Mudi Shafi’u Tahir ya yi kira ga Gwamna Nasir El-Rufa’i ya yi nazari sosa

Kashi biyu bisa uku ne za su iya tsige ni -Saraki

Shugaban Majalisar Dattawa, Bukola Saraki ya ce sanatocin da ke nemen canjin shugabanci a majalisar dole sai sun samu biyu bisa uku na ’yan maja