Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

An samu rudani a majalisar dokokin jihar Kogi

An samu rudani jiya yayin da ’yan majalisar dokokin jihar Kogi suka ayyana kujerar tsohon majalisar dokokin, Umar Ahmed Imam tamkar ba kowa sabo

‘Yan Majalisar Jihar Kano 6 sun koma PDP

‘Yan majalisar dokokin Jihar Kano 6 sun bar jam’iyyar APC mai mulki sun koma jam’iyyar PDP mai adawa. ‘Yan majalisar da suka k

Najeriya ta yi asarar megawat 4,379 sakamakon karancin iskar gas

Najeriya ta yi asarar megawat dubu 4,379 a ranar Asabar din da ta gabata. Hakan ya samo asali ne ga kalubalen raba wutar da kuma karancin iskar gas. &

Dogara na nazari kan sauya shekarsa

Wata majiya mai tushe ta fada wa Aminiya cewa Shugaban Majalisar Wakilai, Yakubu Dogara yana tunanin sauya ra’ayi kan shirinsa na sauya sheka da

Bukola Saraki ya isa Majalisar Tarayya

Shugaban Majalisar Dattijai, Bukola Saraki ya isa majalisar bayan dambarwar tsare majalisar da jami’an DSS suka yi, wanda ya yi sanadiyar cire s