Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Mataimakin Gwamnan Kano ya yi murabus

Mataimakin gwamnan jihar Kano, Farfesa Hafiz Abubakar ya yi murabus bayan an shafe watanni ana takun saka tsakaninsa da gwamnan. Mataimakin gwamnan ya

Rikicin siyasar Benuwai ya dauki sabon salo

Kwanaki kadan da sauya shekar Gwamnan Jihar Benuwai, Samuel Ortom daga Jam’iyyar APC zuwa PDP, wadansu ’yan majalisar jihar su takwas daga

Ganduje ya nemi Mataimakinsa ya sauka ko ya tsaya

Gwamnan Jihar Kano, Dokta Abdullahi Umar Ganduje ya shawarci Mataimakinsa, Farfesa Hafiz Abubakar ya yi murabus ko ya zabi ci gaba da zama a mukaminsa

Shugaban Majalisar Kano ta sake shugabanni

A ranar Litinin da ta gabata ce aka tsige Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kano, Abdullahi Yusuf Ata kan zarginsa da rashin iya aiki da sauransu. Tsig

Kotu ta wanke Bafarawa daga zargin badakalar kudi

Wata Babbar Kotun Jihar Sakkwato ta wanke tsohon Gwamnan Jihar, Alhaji Attahiru Bafarawa daga tuhumar karkatar da kudi da karbar kudin sata da saurans