2027: David Mark zai kai mu ga nasara — ADC
Sabuwar tafiyar ta haɗa manyan jiga-jigan ‘yan adawa da ke fatan yaƙar APC a zaɓen 2027.
Fagen Siyasa
Sabuwar tafiyar ta haɗa manyan jiga-jigan ‘yan adawa da ke fatan yaƙar APC a zaɓen 2027.
Ina goyon bayan tsarin da zai bayar da damar a rika karɓa-karɓar mulki a tsakanin Kudu da Arewacin Nijeriya.
Zuwa yanzu babu tabbas game da wanda fadar shugaban ke son ya karɓi shugabancin jam’iyyar.
A safiyar Litinin din nan ne jami’ai da yawa ne suka kutsa cikin zauren da aka tsara gudanar da taron inda suka bukaci mahallarta da su watse.
Gwamnan ya ce magoya bayansa sun rungumi sulhu su zauna lafiya da kowa.