Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Ina tare da Buhari- Wamako

Tsohon Gwamnan Jihar Sakkwato, Aliyu Magatakarda Wamako ya ce yana nan tare da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da jam’iyyar APC duk da cewa Gwamn

Shugaban Majalisa da ‘yan Majaisar Jihar Sakkwato 17 sun koma PDP

Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Sakkawato Alhaji Salihu Maidaji da ‘yan majalisa 17 na jihar sun fice daga jam’iyyar APC, sun koma jam&rs

bidiyon ra”ayoyin mutane a kan ficewar wasu sanatoci daga APC

A kwanakin baya ne wasu sanaoci suka sanar da ficewa daga Jam’iyyar APC mai mulki suka koma PDP. Wakilinmu a Kano ya jiyo mana ra’ayoyin w

Mai Magana da yawun APC ya yi murabus

Mai magana da yawun jam’iyyar APC na kasa, Bolaji Abdullahi ya yi murabus daga mukaminsa, sannan kuma ya fice daga jam’iyyar. An ta yin ji

Ina tare da Buhari- Gbemisola Saraki

  Kanwar Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Gbemisola Rukayya Saraki ta ce tana tare da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari duk da cewa sun raba gari