Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Gwamnan Jihar Sakkwato ya fice daga APC

Gwamnan Jihar Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal ya fice daga Jam’iyyar APC mai mulki zuwa Jam’iyyar PDP. Tambuwal ya sanar da hakan a lokacin

Saraki da Gwamnan Kwara sun fice daga APC

Shugaban Majalisar  Dattawa. Bukola Saraki da Gwamnan Jihar Kwara Abdulfatah Ahmed sun fice daga jam’iyyar APC. A bayanai daban-dabam da su

Ban hana Shehu Sani ficewa daga APC ba- Balarabe Musa

Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna  Balarabe Musa ya ce shi bai hana Sanata Shehu  Sani ficewa daga Jam’iyyar APC, inda ya ce shi dai kawai y

Kwankwaso yana sahun gaba cikin manyan iyayen jam”iyya- Shekarau

Tsohon gwamnan Kano Malam Ibrahim Shekaru ya ce ya yi murna da maraba da komawar takwaransa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso jam’iyyar PDP. A ranar A

An tsige Shugaban Majalisar Jihar Kano

Rahotanni daga Jihar Kano sun tabbatar da cewa an tsige Shugaban Majalisar Jihar Kano Alhaji Yusuf Abdullahi Ata, bisa zargin cin hanci da rashawa. &#