Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

‘Yan majalisar wakilai 37 sun fice daga APC

‘Yan majalisar wakilai 37 sun fice Jam’iyyar APC mai mulki, kamar yadda mai magana da yawun Shugaban Majalisar Wakilai, Hassan Turaki ya s

Kwankwaso da sanatoci 14 sun fice daga APC

Rahotanni daga Majalisar Dattawa sun tabbatar da cewa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da wasu sanatoci 14 sun fice da Jam’iyyar APC zuwa PDP. Shugab

PDP za ta tattauna bukatar sabuwar APC

Shugabanni da kwamitin amintattu na jam’iyyar PDP za su gudanar da taro yau don tattauna abubuwa  daban-daban.   Wata majiya mai tushe

Yadda APC ta kayar da PDP a Ekiti

Hukumar zaben Najeriya (INEC) ta sanar da sakamakon zaben gwamnan jihar da aka gudanar a ranar Asabar inda jam’iyyar APC ta yi nasara. Jam’

Gobe za a yi ta ta kare a zaben Gwamnan Ekiti

Gobe Asabar za a yi ta ta kare a zaben Gwamnan Jihar Ekiti, inda ake sa ran manyan jam’iyyun kasar nan biyu APC da PDP za su gwada kwanji. Tuni