Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Gwamnatin Buhari ta fi kowace cin hanci – Atiku

Tsohon Mataimakin Shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya bayanna Gwamnatin Shugaba Muhamadu Buhari a matsayin wacce ta fi kowace cin hanci da rashawa

An gurfanar da dan majalisa kan bashin Naira Miliyan uku

Babbar Kotun Shari’ar Musulunci da ke kofar Kudu a birnin Kano ta gurfanar da tsohon dan majalisa mai wakiltar karamar Hukumar Gwale a Majalisar

Zaben 2019: Chambawa sun nemi Bindow ya canza mataimaki ko ya rasa kuri’unsu

kungiyar Matasa ta Chambawa (CYO) ta bukaci Gwamnan Jihar Adamawa, Muhammadu Jibrilla Bindow ya canja Mataimakinsa,  Injiniya Martins Babale wadd

Majalisar Jigawa ta dakatar da Shugaban karamar Hukumar Dutse wata shida

Majalisar Dokokin Jihar Jigawa ta dakatar da Shugaban karamar Hukumar Dutse, Alhaji Bala Yakubu ’Yargaba daga matsayinsa. Matakin dakatar da shu

PDP, r-APC da wasu jam’iyyu sun kulla yarjejeniya don doke Buhari

Babbar jam’iyyar adawa a Najeriya PDP ta kulla wani sabon kawance da wadansu jam’iyyu fiye da 40 da ke kasar, gabanin babban zaben shekara