Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Saraki mutum ne mai juriya- Buhari

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya mayar da martani game da wanke shugaban Majalisar Dattawa Sanata Bukola Saraki da kotun koli ta yi. Shugaban ya

Kotu ta kori karar da Janar Sarkin Yaki ya kai Gwamna Bagudu

A ranar Juma’ar da ta gabata ce Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta kori karar da Mista Anthony Irnayi da Manjo Janar Bello Sarkin Yaki (mai rta

2019: PDP za ta takaita yawan masu neman takarar Shugaban kasa

Babbar Jam’iyyar Adawa ta PDP za ta takaita yawan masu son tsayawa takarar neman kujerar Shugaban kasa a zaben 2019 da ke tafe, domin kauce wa r

Ko APC ta yi adalci ko ta yi nadama – Nyako

Tsohon Gwamnan Jihar Adamawa, Admiral Murtala Nyako ya ja kunnen Jam’iyyar APC kan ta yi adalci wajen tafiyartar da lamuranta ko kuma abin da ya

Zaman lafiya ne abin da zan fi bai wa fifiko – Peter Danjuma

Kwana daya bayan rantsar da zababbun shugabannin kananan hukumomin Jihar Kaduna, Shugaban karamar Hukumar Jama’a, a karkashin Jam’iyyar PD