Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Yadda na hannun daman ’Yar’Adua ya yi tuggun hana ni zama shugaban ƙasa — Jonathan 

Jonathan ya ce kafin rasuwar ‘Yar’Adua sai da ya rubuta wasiƙa kan amincewarsa ya zama shugaban ƙasa amma wani ya ɓoye wasiƙar.

Ganduje ya yi murabus daga shugabancin jam’iyyar APC

Ganduje ya bayyana rashin lafiya a matsayin dalilin da ya sa ya ajiye shugabancin jam’iyyar.

Ribas: Duk wani rikici tsakanina da Fubara ya ƙare – Wike

Yanzu ɓangarorin biyun sun amince su yi aiki tare domin ci gaban Jihar Ribas.

2027: Zan karɓi kowane irin muƙami da Tinubu zai ba ni — Sanata Barau

Barau ya ce idan maganar siyasa ake yi Shugaba Tinubu tamkar uba yake a wajensa.

Barau ya nesanta kansa daga masu nema masa kujerar mataimakin Tinubu a 2027

Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau I. Jibrin, ya nesanta kansa daga wata kungiya da take fafutukar ganin Shugaban Kasa Bola Tinubu ya