Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Zaben 2019: Sule Lamido bai da gurbi a Aso Rock – Uzo Kalu

Tsohon Gwamnan Jahar Abiya, Dakta Orji Uzo Kalu ya ce babu gurbin zama a wajen tsohon gwamnan Jahar Jigawa Alhaji Sule Lamido a fadar shugaban kasa ta

Ana fargabar samun matsala a babban taron APC

Yayin da jam’iyyar APC ke shirya gudanar da babban taronta a ranar Asabar akwai fargabar samun kishiya na wakilai daga jihohin kasar wadanda za

Fiye da jam’iyyu 100 za su yi takara a zaben shekarar 2019-Hukumar INEC

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta INEC ta ce  ta yiwu fiye da jam’iyyun siyasa 100 ne za ta sanya a takardun babban zaben da za a yi a shekar

Babban taron jam’iyyar APC na kasa: An samu karin ’yan takara

Manyan ’yan siyasa sun shiga takarar neman mukamai daban-daban yayin da babban zaben jam’iyyar APC wanda zai gudana a ranar Asabar a Abuja

Gobara ta yi barna a kasuwar Azare

Daruwan shaguna sun kone a kasuwar Azare da ke Jihar Bauchi sun kone kurmus, inda aka yi asarar miliyoyin Naira. Wannan gobara ta zo kwanaki kadan bay