Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Abin da ya sa zan tsaya takarar Shugaban Kasa- Makarfi

Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, kuma tsohon shugaban riko na Jam’iyyar PDP, Sanata Ahmad Muhammed Makarfi ya sanar da aniyarsa da kuma dalilan da s

Ban da matsala da ‘yan nPDP- Buhari

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya ce ba shi da matsala da ‘yan tsohuwar sabuwar PDP da ake kira nPDP domin a cewarsa rikichi ne day a kamata uwa

Tinubu da Atiku sun gana a filin jirgi

Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa Atiku Abubakar da jagoran Jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu sun gamu a filin jirgin Akure. A tare da Tinubu akw

Buhari ya nemi gafarar iyalan Abiola

Shugaba Muhammadu Buhari ya nemi afuwar iyalan Mashood Kashimawo Olawole Abiola a madadin al’ummar Najeriya dangane da soke zaben 12 Ga Yunin 19

Yadda zan dinke barakar APC idan na zama shugabanta – Adams Oshiomhole

Tsohon Gwamnan Jihar Edo, Kwamared Adams Oshiomhole ya bayyana cewa babban aikin dake gabansa idan aka zabe shi a matsayin shugaban Jam’iyyar AP