Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

PDP ta lashe zaben qaramar hukumar Jaba a Kaduna

Bayan dage zaben shugaban karamar hukumar Jaba ta jihar Kaduna da aka yi a ranar 12 ga watan Mayun 2018, Hukumar zaben jihar ta sanar da sakamakon sak

Kotu ta bayar da belin tsohon gwamnan Kaduna Yero

Babbar kotun gwamnatin tarayya da ke Kaduna ta bayar da belin tsohon gwamnan jihar Kaduna, Alhaji Ramalan Yero da wasu mutum uku da suke fuskantar tuh

”Membobin sabuwar PDP za su fice daga APC a ranar 23 ga watan Yuni”

Wata majiya mai tushe ta shaida wa Aminiya cewa ta yiwu fitattun ’yan siyasa da suka sauya sheka daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyyar A

Fashin garin Offa: ’Yan sanda sun dage kan sai Saraki ya mika kansa

Rundunar ’yan sandan Najeriya jiya ta dage a kan cewa dole sai Shugaban Majalisar Dattawa, Bukola Saraki ya mika kansa don amsa tamboyoyi kan za

Buhari ya ayyana ranar 12 ga watan Yuni ranar dimokuradiyya

Shugaba Muhammadu Buhari ya ayyana cewa daga yanzu ranar 12 ga watan Yuni za ta zama ranar da Najeriya za ta rika yin bikin ranar dimokuradiyya.