Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Ba Atiku kaɗai ba ne matsalar PDP — Gwamna Lawal

Gwamna ya ce wasu daga cikin matsalolin jam’iyyar na da alaƙa da girman kan da wasu shugabannin jam’iyyar ke yi.

Takarar Tinubu: Rikici ya ɓarke a APC bayan Ganduje ya ƙi goyon bayan Shettima

Ganduje ya yi jawabi ba tare da ambaton sunan Shettima ba, wanda hakan ya haifar da rikici.

Abin da muke da shi a Najeriya ba cikakkiyar dimokuraɗiyya ba ce — Fayemi

Fayemi ya ce akwai abubuwa da dama da ya kamata Najeriya ta samu a mulkin dimokuraɗiyya amma ba ta samu ba.

Dalilin da babu abin da gwamnatin NNPP ta taɓuka a Kano — APC

Babu ayyukan a zo a gani idan ka duba biliyoyin kudin da ke shiga jihar.

Na shirya yin haɗaka don ƙalubalantar Tinubu a 2027 – Amaechi

Amaechi ya ce ya shirya yin haɗa da wasu don kayar da Tinubu a zaɓen 2027.