Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

An kai harin kunar bakin wake a Konduga

Kwamishinan ‘yan sandan Jihar Borno, Mista Damian Chukwu ya tabbatar da cewa an kai harin kunar bakin wake a gari mai suna Mashimari na Konduga

An kai harin kunar bakin wake a Konduga

Kwamishinan ‘yan sandan Jihar Borno, Mista Damian Chukwu ya tabbatar da cewa an kai harin kunar bakin wake a gari mai suna Mashimari na Konduga

Atiku ya zabi shugaban yakin neman zabensa

Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa Atiku Abubakar ya zabi tsohon Gwamnan Jihar Ogun, Otunba Gbenga Daniel a matsayin Darakta Janar nay akin neman zabensa

Zaben 2015: Ana tuhumar Shekarau da Aminu Wali Miliyan 950

Hukumar EFCC tana tuhumar tsohon Gwmanan Jihar Kano da wasu kusoshi a Jam’iyyar PDP da suka hada da Alhaji Aminu Wali da Injiniya Mansur Ahmed b

Zan amshe kujerar shugabancin kasa a zabe mai zuwa –Kabiru Tanimu

Tsohon Ministan Ayyukan na Musamman, Alhaji Kabiru Tanimu ya bayyana cewa a shirye yake kuma lokaci kadai yake jira ya kwace mulkin shugabancin kasar