Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

”Yan sanda na neman kulla min sharri – Bukola Saraki (Bidiyo)

A cikin bidiyon, Shugaban Majalisar Dattawa ya yi  magana ne da harshen Turancin Ingilishi, inda ya ce Gwamnan Jihar Kwara, Dokta Abdulfatah Ahma

Buhari bai tabuka abun azo a gani ba- Shekarau

Tsohon gwamnan Kano kuma jigo a jam’iyyar adawa ta PDP ya ce gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari bata tabuka wani abun azo a gani ba a tsawon fiy

An rufe Majalisar Dokokin Jihar Kano

‘Yan sanda a Jihar Kano sun rufe majalisar dokokin jihar, bayan an samu labarin yunkurin ‘yan majalisar na tsige shugaban majalisar Abdull

Ba mu amince da tsarin karba-karba da jam’iyyu ke yi ba – Kungiyar Izala

Kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa’ikamatis Sunnah ta kasa ta nuna rashin amincewarta da tsarin karba-karba da jam’iyyun kas

Atiku ya gargadi gwamnatin tarayya akan muhimmancin karfafa tsaro

Tsohon Mataimakin Shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya gargadi gwamnatin tarayya da ta karfafa tsaro kafin zuwan shekarar 2019 domin gudanar da zab