Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Matawalle ya yi wa Gwamna Lawal da wasu tayin shiga APC

Matawalle ya ce matuƙar Gwamna Lawal na son ci gaban Zamfara ya kamata ya koma APC.

2027: Makomar Shettima a matsayin abokin takarar Tinubu na janyo cece-kuce

Wasu na ganin cewar an yi moriyar ganga za a yada koren ta.

Kwamishina ya yi murabus saboda sauya sheƙar Gwamnan Akwa Ibom

Kwamishinan ya ce ba zai iya komawa APC saboda yana yin siyasa ne da aƙida.

Gwamnan Akwa Ibom ya sauya sheƙa daga PDP zuwa APC

Gwamnan ya ce tsantsar ƙaunar da yake yi wa Tinubu ce ta sa ya sauya sheƙar zuwa APC.

PDP ce kaɗai jam’iyyar adawa mai ƙarfi a Najeriya — Saraki

Saraki ya ce jam’iyyar tana yin shiri cikin tsanaki domin ƙalubalantar APC a 2027.