Ta yiwu APC ta yi babban taronta a Legas
Ta yiwu Jam’iyyar APC ta gudanar da babban taronta a birnin Ikko na jihar Legas. Wata majiya a jam’iyyar ta fada wa Aminiya jiya ce
Fagen Siyasa
Ta yiwu Jam’iyyar APC ta gudanar da babban taronta a birnin Ikko na jihar Legas. Wata majiya a jam’iyyar ta fada wa Aminiya jiya ce
Majalisar Dokoki jiya ta yi watsi da kudurin lokutan zabe wanda shugaba Muhammadu Buhari ya ki amincewa da shi. Zaurukan majalisar biyu jiya ba
Rundunar ’yan sandan Najeriya ta gano sandar majalisa da wasu ’yan daba biyar suka sace yayin da ’yan majalisar ke yin zama a zauren
Sanata Omo-Agege ne ake zargi da zuwa masu gungun mutum biyar suka sace sandar Majalisar Dattawa. Ku kalli yadda ta kaya lokacin da aka kama shi.
Jam’iyyar APC ta fitar da jadawalin zabubbukanta na mazabu da na kasa a wata sanarwar da ta aikewa hukumar zabe a ranar tara ga watan Afrilun sh