Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Al’umar Michika sun koka da Gwamnatin Tarayya da ta Adamawa

Al’umar karamar Hukumar Michika dake Jahar Adamawa sun koka da gwamnatin Jahar Adamawa da ma ta tarayya, wadda a cewarsu an share su tun lokacin

An bukaci a soke zaben fidda gwanin kansila na APC a mazabar Aboro

Shugabannin Jam’iyyar APC da ke mazabar Aboro a karamar Hukumar Sanga a Jihar Kaduna sun bukaci a soke zaben fidda gwani na kansila da aka yi a

Duk wanda ya raba kudi a zaben Ekiti, ya kuka da kansa – INEC

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta kasa, INEC ta bayyana cewa za ta zuba idanu tare da jami’ai sosai domin tabbatar da cewa babu wani dan siyasa ko

Ku kalli bidiyon ra”ayoyin jama”a kan ko rashin matasa a siyasa ne matsalar Najeria?

Kamar yadda matasa suke ke kokarin ganin cewa an saka su a harkokin mulkin kasar nan, da kuma yadda wasu daga cikin dattijan suke tunanin ai matasan n

Yadda Obasanjo ya bamu cin hancin dubu 500 domin mu tsige Ghali Na’abba- Honorabul Jagaba

Tsohon Shugaban Kasa Olusegun Obasanjo ya ba wa duk wani dan majalisa Naira dubu 500 domin mu tsige shugaban majalisar na wancan lokacin Ghali Umar Na