Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Buhari 2019: Ba za ka yi nasara ba- Femi Kayode ga Shugaba Buhari

A yau Litinin ne Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya sanar da cewa zai sake tsayawa takarar shugabancin kasar nana a zaben 209. Hakan ya sa wasu suka fa

Zan tsaya takara a zaben 2019- Buhari

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya sanar da cewa zai sake tsayawa takarar a zaben 2019 domin ci gaba da shugabancin kasar. Mai taimakawa shugaban na mu

Ko sanatocin Kaduna sun so ko sun ki za mu karbo bashi

Gwamnatin Jihar Kaduna ta bayyana cewa duk da kin saka mata hannu da Majalisar Dattawa ta yi, don karbo bashin dala miliyan 350 daga Bankin Duniya ba

Rasuwar Sanatan mazabar Daura ta sake jijjiga al’umma

A shekaraniya Laraba da ce Allah Ya yi wa dan Majalisar Dattawa mai wakiltar Mazabar Daura, Injiniya Mustafa Bukar Madawakin Daura rasuwa. Sanatan ya

PDP ta mayar wa Sanata Ibrahim Mantu martani

Babbar jam’iyyar adawa ta PDP ta ce ba da yawunta ne Sanata Ibrahim Mantu ya rika jirkita sakamakon zabe ba, kuma ta ce ba ta taba umartar wani