Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Babu wani dan Kudancin Kaduna da zai sake zaben El-Rufa’i – Mikaiah Tokwak

Tsohon Kwamishinan kananan Hukumomi na Jihar Kaduna, Honorabul Mikaiah Tokwak ya ce babu wani dan Kudancin Kaduna da zai sake zaben Gwamna Nasiru El-R

Ana zarginsa da bata sunan Mataimakin Gwamnan Kano

A gurfanar da wani magidanci a gaban Kotun  Majistare da ke Rijiyar Zaki da ke Kano bisa zarginsa da laifin bata sunan Mataimakin Gwamnan Jihar K

Siyasa yanzu babu wata guguwa – Magajin Rafi

Wani jigo a Jam’iyyar PDP a Jihar Kaduna, Alhaji Shu’aibu Rabi’u, Magajin Rafin Hayin Banki, ya yi kira ga jama’a su zabi canc

Abin da ya sa na fice daga APC – Haruna Sa’eed

Tsohon wanda ya nemi tsayawa takarar Gwamnan Jihar Kaduna kuma jigo a Jam’iyyar APC a jihar, Alhaji Haruna Sa’eed ya bayyana cewa ya fice

APC za ta yi babban taronta bayan Buhari ya ce tazarcen shugabanninta haramatacce ne

Jam’iyyar APC mai mulki za ta bayyana ranar da za ta gudanar da babban taronta don zaben shugabanninta nan da ’yan kwanaki namsu zuwa kama