Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Bai kamata a kara wa shugabannin APC wa’adi ba- Buhari

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya ce kara wa shugabannin Jam’iyyar APC wa’adi na shekara daya da aka yi a Fabrailu ya saba wa ka’ida

Shugaban jam’iyyar APC da ya bata ya kai kansa wurin ’yan sanda

Rundunar ’yan sadan jihar Kaduna sun bayyana cewa Danladi Wada, shugaban bangaren hamayya na jam’iyyar APC a Kaduna wanda jam’iyyar

Gwamna Al-Makura ya rantsar da sababbin shugabannin Hukumar Zabe ta Nasarawa

Gwamnan Jihar Nasarawa, Umaru Tanko Al-Makura ya bukaci sababbin mambobin Hukumar Zabe ta Jihar su tabbatar sun gudanar da ayyukansu na shiryawa da gu

Makafi sun nuna rashin jin dadinsu ga Gwamnatin Adamawa

A kalla makafi sama da dubu daya ne suka hadu da fushin ’yan sandan da ke gadin babbar kofar Gidan Gwamnatin Jihar Adamawa lokacin da suka gudan

Jonathan ya musanta zargin da Osinbajo ya masa

Tsohon Shugaban kasa Goodluck Jonathan ya musanta zargiin da Mataimakin Shugaban kasa Yemi Osinbajo ya yi cewa gwamnatinsa ta barnata Naira biliyan 10