Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Tambuwal ya nada dan PDP a matsayin mai ba shi shawara

Gwamnan Jihar Sakkwato, Alhaji Aminu Waziri Tambuwal ya nada dan jam’iyar adawa ta PDP da wasu mutum hudu a matsayin masu ba shi shawara a banga

Sojoji sun cafke mutane tara bisa zargin kisan dan Majalisar Taraba

Rundunar Sojin Najeriya ta sanar da cewa ta samu nasarar damke wasu mutane tara wadanda ake zargin suna hannu a sacewa tare da kisan gillar da aka yi

Zuwan Modu Sheriff Yola ta kusa tayar da kura

Tsohon Gwamnan Jahar Borno kuma tsohon Shugaban PDP, Ali Modu Sheriff ya tsallake rijiya da baya, a yayin wata ziyara da ya kai Jami’ar Amurka d

Ziyarar dan majalisar tarayya mazabarsa ta bar baya da kura a Gombe

Shugaban Matasan APC na unguwar Herwagana a Jihar Gombe, Shafi’u Idris ya bayyana cewa ziyarar da dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Gom

Abin da ya sa aka kara mana wa’adi- Shugaban APC na kasa

Shugaban Jam’iyyar APC na kasa, John Odigie-Oyegun ya ce majalisar koli ta jam’iyar ta kara musu wa’adin shugabanci ne da kyakkyawar