Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Zaɓen gwamnoni: Shari’a saɓanin hankali

Duk da cewa hukuncin da kotuna suka yanke kan zaben gwamnomi ya sa wasu murna wasu na takaici, komai na iya faruwa, sai an je Kotun Koli

Najeriya@63: Muhimman abubuwa 10 daga jawabin Tinubu

Abubuwan da Shugaba Tinubu ya fada a jawanbinsa na cikar Najeriya shekara 63 da samun ‘yancin kai

Tsohon Gwamnan Kaduna, Ramalan Yero, ya fice daga PDP

Sai dai bai bayyana inda ya koma ba a cikin wasikar

Hukuncin Kotu: Zaɓin da ya rage wa Abba Gida-Gida

A shekarar 2019, da kyar Ganduje ya tsallake tarkon da madugun ya dana masa.

Babu abin da Ganduje zai tsinana wa Tinubu a 2027 — Kwankwaso

Tinubu zai yi nadamar kulla hulda da Ganduje saboda ’yan Najeriya sun dauke shi a matsayin mayaudari.