Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Kwankwaso ya dakatar da zuwa Kano gobe

Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya fasa zuwa Jihar Kano Gobe kamar yadda aka shirya. Tsohon Sakataren Gwamnatin jihar, Dokta Rabiu Sulaiman Bichi ne ya sa

Kotu ta dakatar da yada shirye-shiryen siyasa a gidan rediyo a Bauchi?

Kotun Majistare ta biyar da ke Jihar Bauchi, wadda Mai Shari’a Mohammed Mukhtar ke shugabanta, ta dakatar da shiryen-shiryen siyasa da dan Majal

Matasa sun nemi Sanata Ahmad Lawan ya amsa kiransu

Wata kungiyar Matasan Jihar Yobe, mai suna ‘Youth Earnestly Ask Senator Ahmad Ibrahim Lawan’ (YEASAIL) da ya amsa kiransu na fitowa takara

Gwamnatin Jigawa za ta dawo da ‘Yan Akwati domin zaven 2019

Gwamnatin Jahar Jigawa za ta dawo da kudaden akwati domin amfani da su wajen yakin neman zave, wannan yana daya daga cikin tsarin siyasa irin na tsoho

Obasanjo ya gargadi Buhari kada ya tsaya takara a 2019

Tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo ya gargadi Shugaba Buhari da kada ya tsaya takarar shugabancin kasa a zaben mai zuwa na shekarar 2019 kamar