Yadda ’ya’yan shugabanni ke musu yaƙi da ’yan adawa
Yanayin da ‘ya’yan masu mulki ke shiga harkokin mulki ko siyasa na nuna raunin dimokuraɗiyya a Najeriya.
Fagen Siyasa
Yanayin da ‘ya’yan masu mulki ke shiga harkokin mulki ko siyasa na nuna raunin dimokuraɗiyya a Najeriya.
Akwai barazana mai ƙarfi kasancewa shi Tinubu yana zagaye da ’yan siyasa da ke ƙoƙarin janyo duk wani mutum daga cikin duk wata jam’iyya da take fama
Jagoran ya ce a yanzu ya zaɓi yin shiru game da abubuwan da ke faruwa a siyasar ƙasar nan.
Shugaban ya ce Kwankwaso ba ya tare da jam’iyyar tun daga shekarar 2023.
Amaechi ya ce a shirye yake ya ƙalubalanci Gwamnatin Shugaba Tinubu.