Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Jirkita sunan dan takara zai jawo matsala ga sabon shugaban PDP

daya daga cikin wadanda su ka nemi kujerar shugabancin PDP a yayin zabenta na cike gurabun ’yan majalisar zartarwa na kasa a ranar 9 ga watan na

Shugaban karamar Hukumar Koko ya yi watsi da zuwa ofis

Al’umman garin Besse, hedikwatar karamar Hukumar Koko-Besse da ke Jihar Kebbi, sun bayyana damuwarsu bisa yadda shugaban karamar hukumarsu, Hon.

Ba zan sake tsayawa takara da Ganduje ba – Mataimakin Gwamnan Kano

Mataimkin Gwamnan Jihar Kano Farfesa Hafiz Abubakar ya bayyana cewa ba zai sake tsayawa takara don yin tafiya tare da shugabansa Gwamnan Jihar Kano, D

Ba cin zabe ne a gaban El-Rufa’i ba – Shugaban APC

Shugaban Jam’iyyar APC a karamar Hukumar Jama’a da ke Jihar Kaduna, Ibrahim Koli ya bayyana cewa duk masu fada da gwamna Nasiru El-Rufa&rs

Ban yanke shawarar neman shugabancin kasa ba-Atiku Abubakar

Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa Atiku Abubakar ya ce bai riga ya yanke shawarar tsayawa takarar shugabancin Najeriya ba. Idan ba a manta ba, Atiku Abu