Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Gwamnan Zamfara ba dan jihar bane- Sanata Marafa

Sanata Kabiru Marafa, dan Jam’iyyar APC mai wakiltar Jihar Zamfara a Majalisar Dattawa ya shaidawa majalisar cewa Gwamnan Jihar, Abdulaziz Yari

Sabuwar PDP ta bude ofishi a Abuja

A ranar Larabar da ta gabata ne wata karamar tawaga da ta kunshi mutum biyar ta balle daga Babbar Jam’iyyar adawa ta PDP, inda ta bude wani sabo

An yi magudi a zaben shugabancin PDP- ”Yan takara da suka fadi

  Wadansu daga cikin ’yan takarar da suka yi fushi karkashin inuwar wata sabuwar kungiyar da suka kafa mai suna kunigiyar ’yan takara

Ma’aikacin lafiya na boge ne ya fi daga min hankali – Namashaya Diggi

Shugaban karamar Hukumar Kalgo a Jihar Kebbi,. Umar Namashaya Diggi ya bayyana cewa babban abin da ya fi daga ma sa hankali a sha’anin badakalar

Sanata Ida ya kai dauki ga makarantar firamare

A ranar Juma’ar da ta gabata ne Sanata Ibrahim Ida ya hannanta ginin dakin na’ura mai kwakwalwa (Computer Center) mai dauke da na’ur