Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Babu wanda ya fi Sule Lamido cancantar shugabancin Najeriya -Nafi’u Jos

Shugaban kungiyar matasa magoya bayan tsohon gwamnan Jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido ya tsaya takarar shugabancin kasar nan, a shekarar 2019 karkashi

Zaben 2019: kuri’arka wukarka, in ji dahiru Bauchi

Shahararren Malamin Addinin Musuluncin nan Sheikh dahiru Usman Bauchi ya shawarci al’ummar Musulmi da su dauki kuri’arsu a matsayin wukar

Gazawar gwamnati ya kawo rashin tsaro a kasa – Sultan

Sarkin Musulmi Sultan Sa’ad Abubakar ya bayyana cewa gazawar Gwamnati ce ta kawo rashin tsaro a kasar nan. Domin kuwa a cewarsa idan gwamnati ta

Mataimakin shugabancin PDP: Matasan Arewa maso Gabas suna bayan Manji

Majalisar matasan Najeriya (CANYF). karkashin ‘ya’yan Jam’iyyar PDP na yankin Arewa mso Gabas sun nuna goyon bayansu ga Alhaji Musa

Wadanda suka garkuwa da shugaban PDP na Filato suna neman Naira miliyan 100

Wadanda suka yi garkuwa da shugaban Jam’iyyar PDP na Jihar Filato, Damishi Sango suna bukatar Naira miliyan 100 a matsayin kudin fansa kafin su