Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Shugabancin PDP: Dokpesi ya goyi bayan Bode George

Tsohon shugaban Hukumar Kula da tashoshin jiragen ruwa (NPA), wanda ke fafutukar neman zama shugaban Jam’iyyar PDP a zaben da za a yi a babban t

Zan magance matsalar PDP-Gbenga Daniel

Tsohon gwamnan Jihar Ogun Injiniya Gbenga Daniel ya ce idan ya zama shugaban jam’iyyar PDP ta kasa, zai kawo karshen matsalar da ta dabaibaye ja

Yan siyasa na rububin nema wa ’yan takararsu mukamai

Wata majiya ta tseguntawa Aminiya cewa manyan ’yan siyasa da masu fada-a-ji sun fara shirye-shiryen tura ’yan takararsu gaba-gaba yayin da

EFCC ta gayyaci tsohon gwamnan Kogi kan miliyan 500

Hukumar Yaki da Cin Hanci da Ta’annutin Kudi ta EFCC ta yi wa tsohon gwamnan jihar Kogi, Idris Wada tambayoyi kan Naira miliyan 500 kudin kamfe

Tuni APC ta yi wa PDP kamfe-Bafarawa

Jigo a jam’iyyar PDP kuma tsohon gwamnan jihar Sakkwato, Alhaji Attahiru Bafarawa ya ce jam’iyyar APC ba ta tsinana komai ba sai ma kamfe