Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Ganduje ya sauke kwamishinoninsa biyar

Gwamnan Jihar Kano, Dokta Abdullahi Umar Ganduje ya sauke biyar daga cikin kwamishinoninsa a yayin da ya rantsar da shida sababbi. Kwamishonin da gwam

A nan za a rika rantsar da shugaban qasa- Majalisar Tarayya

A ranar Alhamis da ta gabata ne, Majalisar Dattijai ta amince da wata doka da za a rika rantsar da shugaban qasa da mataimakinsa a farfajiyar majalisa

APC ta yi nasarar kawo canji a Najeriya – Hajiya dambatta

Wata jigo a Jam’iyyar APC daga karamar Hukumar dambatta, Hajiya Alpha Abdu Usman dambatta ta ce gwamnatin jam’iyyar APC tana samun kyawawa

Jam’iyyar APC ta yi babban kamu a Kano

An yi bikin karbar tsohon dan Majalisar Wakilai ta Tarayya na mazabar Bichi, Hon. Lawan Shehu a yamacin Asabar din da ta gabata, inda Gwamnan Jihar Ka

Gwamnatin Adamawa ta bude wuraren koyon karatu a kananan hukumomi shida

Ma’aikatar Ilmantar da jama’a ta bude wuraren koyon karatu a garuruwa 21 wadanda suke karkashin kananan hukumai shida. Daraktar ma’a