Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Jam’iyyar APC ta yi babban kamu a Kano

An yi bikin karbar tsohon dan Majalisar Wakilai ta Tarayya na mazabar Bichi, Hon. Lawan Shehu a yamacin Asabar din da ta gabata, inda Gwamnan Jihar Ka

Gwamnatin Adamawa ta bude wuraren koyon karatu a kananan hukumomi shida

Ma’aikatar Ilmantar da jama’a ta bude wuraren koyon karatu a garuruwa 21 wadanda suke karkashin kananan hukumai shida. Daraktar ma’a

PDP ta nemi majalisa ta yi watsi da bukatar Buhari na karbo bashi

Jam’iyyar PDP ta nemi Majalisar Dokokin Najeriya da kada ta amince da bukatar Shugaba Muhammadu Buhari na karbo bashin Dala biliyan biyar da dig

Shugabannin PDP na Arewa sun bukaci Fayose ya ajiye neman shugaban qasa

Shugabannin Arewa na jam’iyyar PDP jiya sun  bukaci Gwamna Ayo Fayose na jihar Ekiti ya mutunta tsarin karba-karba na jam’iyyar ya ja

Karbo Bashin Dala Biliyan Biyar: Buhari ya nemi amincewar majalisa

Shugaba Muhammadu Buhari ya nemi majalisar dokokin tarayya ta lamince masa ya karbo bashin Dala biliyan biyar da digo biyar daga kasashen waje don ya