Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Zaɓen 2027: ’Yan Najeriya za su yanke wa Tinubu hukunci — PDP

Jam’iyyar PDP ta bayyana cewa zaɓen 2027 zai kasance ne kai tsaye tsakanin Shugaba Bola Tinubu da ’yan Najeriya da gwamnatinsa ta jefa su cikin mawuya

Sakataren Jam’iyya: Damagum ya amince da matsayar gwamnonin PDP

Muƙaddashin Shugaban Jam’iyyar PDP na Ƙasa, Ambasada Umar Damagum, ya umarci jami’an jam’iyyar da su yi karɓi Arch. Setonji Koshoedo a mat

Zaɓen 2027: An soma liƙa fastocin takarar shugaban ƙasa na Gwamnan Bauchi

Waɗansu ’yan siyasa biyu ne suka ba da kwangilar liƙa fastocin gwamnan a manyan hanyoyi.

Ana kashe ’yan Najeriya amma Tinubu ya fi damuwa da Zaɓen 2027 — SDP

Jam’iyyar SDP ta koka da cewa ’yan Najeriya suna rayuwa cikin fargici saboda rashin tsaro, amma gwamnati da ’yan siyasa sun fi mayar da hankalinsu kan

PDP ba ta shirya yin zaɓen 2027 ba – Wike

Shugabannin adawa a faɗin ƙasar nan na ƙara zage damtse wajen ganin sun ƙulla alaƙa da nufin kawar da Jam’iyyar APC.