Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Ba wani shiri na tsige ni-Badaru

Gwamnan Jihar Jigawa, Badaru Abubakar ya yi watsi da rahotannin da suka nuna majalisar dokokin jihar na shirin tsige shi. Gwamnan ya bayyana cewa akwa

Ban taba tunanin tsayawa takarar shugaban kasa ba-Osinbajo

Mataimakin Shugaba Kasa, Yemi Osinbajo wanda ya taba rike mukamin mukaddashin shugaba kasa ya ce bai taba tunanin tsayawa takarar shugabancin kasar na

Badaru na fuskantar tsigewa a Jigawa

Hankula na ci gaba da tashi a jihar Jigawa dangane da zargin shirin da majalisar dokokin jihar take yi na tsige gwamnan jihar, Muhammadu Badaru Abubak

Gwamnatin APC ba ta tsinana komai ba, Inji Rimin Zayam

Jigo a jam’iyyar PDP, Alhaji Bashir Bukar Rimin Zayam ya ce gwamnatocin da jam’iyyar APC take jagoranta a matakin tarayya da jihohi ba su

Najeriya ba za ta wargaje a hannuna ba – Buhari

Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana kiraye-kirayen da wasu daidaiku da kungiyoyi ke yi game da sake fasalin Najeriya ba komai ba ne face rashin hange