Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Yanzu ana damawa da mata a jihar Kaduna – Balaraba Salisu

Wata fitacciyar ‘yar siyasa mai fafutikar ganin mata sun shigo an dama da su a siyasar Jihar Kaduna da kasa baki xaya, Hajiya Balaraba Salisu Ba

Ya kamata Buhari ya rika mutunta ni – Patience Jonathan

A ranar Litinin din da ta gabata ne Uwargidar tsohon shugaban Najeriya, Madam Patience Jonathan ta fitar da wata sanarwa, inda ta bukaci Shugaba Muham

Da ni ne INEC da na soke rajistar jam’iyyar APC-Galadima

Jigo a jam’iyyar APC, Alhaji Buba Galadima ya ce in da a ce shi hukumar zabe ne ta INEC da tuni ya soke rajistar jam’iyya mai mulki saboda

Ba mu dage takunkumin hana yakin neman zaben 2019 ba- Hukumar INEC

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta INEC ta gargadi ’yan siyasa da jam’iyyu da su nisanci duk wani mataki na yakin naman zabe saboda ya saba w

Shugabancin PDP:Wasu gwamnoni na yunkurin nada Secondus

Yayin da babban taron jam’iyyar PDP ke kara karatowa ana zargin wasu gwamnonin jam’iyyar  da yunkurin nada Yarima Uche Secondus a mat